Ali Jita Mama Na English Lyrics Meaning And Song Review
Ali Jita Mama Na English Lyrics Meaning And Song Review
TRACK DETAILS ⇓
Artiste Name: ALI JITA
Song Title: MAMA NA
Released Date: August 16th, 2022
Format: MP3/Audio High-Quality KBPS
Mama Na song is an amazing sound track that is written creatively professional by the great maestro Northern Hausa Pop specialist, known popularly by the name, Ali Jita. The amazing track was recorded and then later released on the date, 16th August, 2022.
The song that is noted to be among the listed exclusive track list of the amazing singer’s compiled heavy project called Love Album.
However, the song title reading Mama Na is an outstanding Hausa words that excitedly translates to “My Mother” in English Language. The song concept also concentrate on the song title by give strong inspirational patterns and highly sensational lyrics that can touch every soul that knows the sweetness of a mother and even those with the little experience of that.
Meanwhile, Ali Jita uses strong lines of pure and compelling emotions and highly affectionate value that makes the great uniqueness of the sound track to be top level. The star finds perfection and diffused it with a natural experience of joy happiness, love, sorrow, hardship and challenges of mothers over child to beautifully construct beautiful lyrical quality of affection and solid emotion on the track.
Although the song is musically efficient, it is incredible to know that, judging carefully by mp3ghetto media, it is clear that the song quality relies strongly on the star’s talent, given the absent of any other vocal rather than Ali Jita‘s and yet has the quality of that level.
Check Out Ali Jita Mama Na Official Audio Below:
Complete Ali Jita Mama Na Song Lyrics
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Ku bini kuce mamaa na
Mama na mama na
Mama na mama na
Mama na mama na
Mai share hawaye na
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Sai ku bini kuce mama na
Mama na mama na
Mai share hawaye na
Mama na mama na
Mai share hawaye na
Nai tunani na tuba naga makamin mama na
Dole na share kukan ki…Ke kin share kuka na
Tun karami kin dauke ni…kin hidima har girma na
Baba uwa kin so dan ki…don a gareni kikai rana
Ba kyaso inyi kuka…ba kyason makiya na
Ke ce bargo na…mai huce takaici na
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Sai ku bini kuce mamaa na
Mama na mama na
Mai share hawaye na
Mama na mama na
Mai share hawaye na
Tun ina ciki mama na…nasan ke kinsha wahala
Zaman ki bakya jin dadi…a zaune ma zakiyi sallah
Tafiya batai miki dadi…abinci bakya shan daula
Mama kowa na bacci…cikin dare wasu na sallah
Watarana kowa ma a cikin ki baya bulla
Bakya hira da kowa…burin ki kawai gani na
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Sai ku bini kuce mama na
Mama na mama na
Mai share hawaye na
Mama na mama na
Mai share hawaye na
Randa nazo ita ke murna na…kowa na mata san barka
Bata so taji nai kuka…in ko nai tabar harka
Ta goyani a bayanta..Bata gajiya don dauka
Ko da baba yamin tsawa… mama a ranta yana suka
Duk mai zance a kai na…burin ta yabon hali na
Bata kyamar hali na…balle daudar jiki na
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Sai ku bini kuce mamaa na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Toh tarbiya ita tabba ni… kar na bi rudin zamani
In kuma na kwanta cuta..tasa zaninta ta rufeni
Ta jijjiko wancan ta hada… ta shafa wancan a gareni
Ta dinga jin wannan jinyar…dama ta karba a gareni
Allah sa in zarce kowa…addu’a ita ke sakawa
Mama ni kin ban kulawa…hakkin ki yana wajena
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Sai ku bini kuce mamaa na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Mama ce mai min tsarki…na bata gu saita gyara
In na tuno aikin da kike…a zuciya in na tara
Bani kadai ba da kanne na…muna da dama kin tara
Sakama ko sai dai Allah…ya baki mama ki saurara
Bani saki cikin dakai ci…in nai haka nai butulci
Ke ce mai ban aminci…na shimfida ku na kwana
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Sai ku bini kuce mamaa na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Toh wanda ya rena iyayen shi…ku bincika ko wanene
Wanda yake son maman shi…ku lura mai jin dadi ne
Ni na soki mama na…muna zaman mu na dadi ne
Nabi Abba da mama na…ban tsoron ko wanene
Ni mama kina gabana…na biki jiki da rai na
Mama na mamaa na
Mai yayen bakin ciki na
Wayyo Allah mama na
Wayyo Allah mama na
In nace muku mama na
Sai ku bini kuce mamaa na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Mama na mamaa na
Mai share hawaye na
Ali Jita Mama Na Official Music Video
Check Out Ali Jita – Mama Na Official Video Below:
Ali Jita – Mama Na Mp3 Stream Download
Listen to Ali Jita – Mama Na Mp3 Below
Conclusion
The astonishing song is highly sensational due to the great musical modifications that excellently derive all the creative quality and talent capacity.
Check Out More Interesting Updates
Mp3Ghetto is always here with a bunch of open hands craving to facilitate your highly experienced sensational entertainment Journey.
Follow for more exciting updates with substantial ingredients of your classic taste in music and entertaining programs.
Umar M Shareef Na Yarda Dake English Lyrics Meaning And Song Review
Hamisu Breaker Har Abada English Lyrics Meaning And Song Review
Ali Jita Hafsa English Lyrics Meaning And Song Review
Hamisu Breaker Zumar Kauna English Lyrics Meaning And Song Review
Hamisu Breaker Nagane Duniya English Lyrics Meaning And Song Review