Ali Jita Labarin Duniya English Lyrics Meaning And Song Review

Ali Jita Labarin Duniya English Lyrics Meaning And Song Review

Ali Jita Labarin Duniya English Lyrics Meaning And Song Review

TRACK DETAILS ⇓
Artiste Name: ALI JITA
Song Title: Labarin Duniya

Released Date: August 7, 2019
Format: MP3/Audio High-Quality KBPS

Labarin Duniya song is one sensational sound killer, written creatively special by the dazzling and amazing Northern Nigerian maestro singer, popularly called widely by the name Ali Jita. The sweet touching sound track is noted to be recorded officially and then also later officially released on the date of August 7, 2019.

The amazing track is found to be on the list of the mighty track list of the great compiled project of the star, called Chiroma Album, which was dropped officially on the above corresponding date. And thus, the amazing track is honored to be among the best trendy and consistent sound tracks that directly assured the quality of the amazing star.

Ali Jita Labarin Duniya English Lyrics Meaning And Song Review
Ali Jita Labarin Duniya English Lyrics Meaning And Song Review

[Mini Bio]

Meanwhile, Ali Jita with the real name, Ali Isa Jita is known to be raised in Shagari quarters of Gyadi Gyadi in the city of Kano, he was born on 15 July in the year 1984 in Kano stateKumbotso Local Government. His family then later on moved to Lagos, as his fathers business also thrives there.

Moreover, the great thing about Ali Jita is his inspirational attitude that superbly enhance more of his value in any way musically around.

Ali Jita Labarin Duniya English Lyrics Meaning And Song Review
Ali Jita Labarin Duniya English Lyrics Meaning And Song Review

However, the song title Labarin Duniya is assessed by mp3ghetto media that result in clarification and validation of the phrase to be known as Hausa phrase, which literally translates to “World Story” but somehow musically explain the concept of life in a living manner, concerning the struggles and the challenges faced in many stages of life and at random.

Ali Jita Labarin Duniya Official Music Audio

Check Out Ali Jita – Labarin Duniya Official Music Audio Below:

Ali Jita Labarin Duniya Song Lyrics

Jama’a ga Ali jita, nazo zan kada yar jita ta
Jama’a ga Ali jita, nazo zan kada yar jita ta
Duniya-aa, labarin duniyaDuniya-aa, wayyo duniya
Zama da masoyi dadi rabuwa da masoyi daci
Zama da masoyi dadi ai rabuwa sam batada dadi
Ga wata can tana ta zumudiDuniya ba’a mata kaudi
Duniya rawar yan mataNi tintini na manta taNa gama gane manufartaKaima malam ajiyeta
Duniya kuma zancen banza
Duniya-aa, wayyo duniyaDuniya-aa, labarin duniya
Wataran ina da budurwa
Fara take tas kyakkyawaAmma dan banida NairaNaga takaicin duniya
Allah bani kudin nan nima
Nayi sadaka nai kyautaNa huce takaicin zamani na
Duniya-aa, wayyo duniya
Yan yara ku je makaranta
Musamman ma ku mataMai ilimi ta banbantaKoh dama a cikin yan mata
Ina tausayawa matasa
Dan basuda aikin komaiSai zaman kashe wandoAi maula ba aiki ne ba
A tausayawa talakawa
Dan babu batada dadiMai sa gigi da zumudiTalauci in kun ganeBa karamin ciwo ne ba
Arziki daga Allah neNasan shine mai yin komai
Da gari yayi wayewaWani zai je aikin gona
Wani koh shi su zaijeWani zai je turin kuraWani koh shi baya komai bashida kowa bashida komai
Mai hakuri zai dafa dutse
Ba ni ne farkon zance ba
Sanin maza ma jari neBa jita ne ya fara fada ba
Sabo da maza ma jari ne
Ba ni ne farkon zance ba
Ai arziki daga Allah neBa yin boka koh malam ne ba
Sihiri baya daurewaZancen karya ne yan mata
Ga wani labari yan mataKu saurara ku fahimtaLabarin wata mataBurinta mallake angonta
Lallai ita ta so kantaKuma ta zalunci kantaAngonta akwai shi da haliDan kasuwa mai hali
Magidanci ne sosai ai ba karamin yaro ne ba
Ta kai sunanshi ga bokaKasan abinka da mataBurinta a sashi ya sotaHar ma yake tsoranta
Dabin duka umarnintaYaji ma bayasan kowaBayaso yaga kowa sai ita bataso yayi nisa
Boka yace ta samu bukata
Koma gidanki ki hutaA sannu sannu asirin zai aiki amma ba da garaje ba
Kwana biyu ba labariAsiri ba tasiri ta kara komawa gun boka
A kara wani wancan bai hau ba
Boka ya kara kan wancanWanda akai ya dara wancanKoma gidanki ki huta za ki ga aiki da gaggawa
Alhaji lamari sun rikiceBashida aiki zai zanceKasuwanci sun lalaceKullum ga shi gida kwance
Duk inda tayi yana bin taSam baya nisantar taTai ta fada ya kyale taAmma baya kyale ta
Shi ke tsefe gashintaKo da gaban kawayantaZai zo ya zauna cinyartaLamarin ya fara damunta
Mijinta ya zama bawantaAbu yaki ci yaki cinyewaGaba kullum ya ka karawa
Taje ga boka ya kwancewaYace mata bai iya kwancewa
Baya kwancewa
Duniya-aa, wayyo duniyaDuniya-aa, labarin duniyaDuniya-aa, mu guje duniyaDuniya-aa, mu kyale rudin duniya
Duniya-aa, mu kyale kyawun duniyaDuniya-aa, mu kyale zancan duniya
Jama’a ga Ali jita, nazo zan kada yar jita ta
Jama’a ga Ali jita, nazo zan kada yar jita ta
Jama’a ga Ali jita, nazo zan kada yar jita ta

Ali Jita Labarin Duniya Official Music Video

Check Out Ali Jita – Labarin Duniya Official Music Video Below:

Ali Jita Labarin Duniya Mp3 Stream Download

Listen to Ali Jita – Labarin Duniya Mp3 Stream Below:

Check Out More Interesting Updates

Mp3Ghetto is always here with a bunch of open hands, craving to facilitate your highly experienced sensational entertainment Journey. Follow for more exciting updates with substantial ingredients of your classic taste in music and entertaining programs.

Ali Jita Tambura English Lyrics Meaning And Song

ReviewAli Jita Nafisa Gimbiya English Lyrics Meaning And Song Review

Ali Jita Rukaiya English Lyrics Meaning And Song Review

Salim Smart So Da Hali English Lyrics Meaning and Song Review

Salim Smart My Love English Lyrics Meaning And Song Review

Similar Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *